All stories tagged :
Entertainment
Featured
Mummunan Hatsarin Mota Ya Hallaka Daliban UNIJOS a Kan Titin Zaria
Akalla daliban Jami’ar Jos (UNIJOS) takwas sun rasu da safiyar Alhamis, 11 ga Disamba, bayan wata babbar tirela ta kwace hanya wa direban inda ya buge bas ɗin da ke dauke da su a kan titin Zaria Road, cikin birnin Jos na Jihar Filato.Rahotanni daga wajen da lamarin ya...














