All stories tagged :
Education
Featured
’Yan Sanda Sun Kama Wani Mutum Da Ake Zargi Da Yin...
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Lagos ta sanar da kama wani mutum da ake zargi da aikata fyade da fashi a kan mata fasinjoji a sassa daban-daban na jihar. An bayyana wanda ake zargin da suna Adedayo Ben Adegbola.Bayanan da suka fito daga Sashen Binciken Manyan Laifuka na ‘Yan sanda...















