All stories tagged :
Education
Featured
Dakarun Operation HADIN KAI Sun Kuɓutar Da Mutane 47 A Borno
Dakarun Operation HADIN KAI da ke ƙarƙashin rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabas sun kuɓutar da mutane sama da arba’in da bakwai daga hannun mayaƙan ISWAP a jihar Borno.An gudanar da aikin ceto ne a yankin Kangarwa da ke ƙaramar hukumar Kukawa bayan dakarun sun ƙara kai hare-hare...















