All stories tagged :
Education
Featured
Wata Mata Ta Halaka Kanta Bayan Kuskuren Rage Mata Fansho A...
Wata mata mai rauni, Tamara Logan, ta kashe kanta bayan da ta samu wasika da ke nuna an rage mata kudin fansho da alawus, lamarin da daga bisani aka gano kuskure ne.Tamara Logan, mai kimanin shekaru 28, ta rasu a babban asibitin Tameside a ranar 20 ga watan Mayun...














