All stories tagged :
Crime
Featured
Shehu Sani Ya Caccaki Tinubu Kan Kin Binciken Kudaden Tsaro a...
Tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana rashin jin dadinsa kan ikirarin Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu cewa ba zai binciki yadda aka kashe kudaden tsaro a karkashin gwamnatin tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ba.Sani ya yi wannan furuci ne a cikin wata hira da...