All stories tagged :
Crime
Featured
Gwamnan Abia ya ziyarci Nnamdi Kanu a Sokoto
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya ziyarci Nnamdi Kanu shugaban kungiyar IPOB wanda ke zaman kaso a gidan gyara hali dake jihar Sokoto.
A watan da ya gabata ne babbar kotun tarayya dake Abuja karkashin jagorancin mai shari'a, James Omotosho ta samu Kanu da aikata laifin ta'addanci inda aka yanke...















