All stories tagged :
Crime
Featured
Wasu mata biyar sun mutu a wurin hakar ma’adanai a jihar...
Akalla wasu mata biyar aka ba da rahoton sun mutu bayan da kasa ta ruguzo kansu a wani haramtaccen wurin hakar ma'adanai dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger.
A cewar Zagazola Makama dake wallafa bayanai kan sha'anin tsaro lamarin ya faru ne da misalin karfe 06:30 na yammacin ranar...