All stories tagged :
Crime
Featured
An gudanar da taron tunawa da marigayi tsohon shugaban kasa Buhari
Abokai, abokanan siyasa, iyalai, gwamnoni da kuma sarakuna, malaman addini da kuma masu fatan alheri sun tattaru a Abuja a ranar Litinin domin taron shekara guda da rasuwar tsohon shugaban kasar Najeriya, Muhammad Buhari.
A cikin waɗanda suka halarci taron akwai matar marigayin,Aisha Buhari da kuma tsohon shugaban ƙasa, Yakubu...




![EFCC arrests 33 'Yahoo boys' in Imo [PHOTOS]](https://arewa.ng/wp-content/uploads/2019/08/EFCC-arrests-33-Yahoo-boys-in-Imo-PHOTOS.jpg)









