All stories tagged :
Crime
Featured
An sanar da kuɗin kujerar aikin hajji
Hukumar Aikin Hajji ta Ƙasa NAHCON ta sanar da kudin kujerar aikin hajjin shekarar 2025.
A wata sanarwa ranar Litinin mai magana da yawun hukumar , Fatima Sanda Usara ta ce kuɗin da maniyata daga jihar Borno da Adamawa za su biya zai kama naira miliyan N8,327,125.59 a yayin da...