Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kaddamar da bincike kan mutuwar wasu yara 5 a cikin wata mata da aka ajiye ba amfani da ita. Lamarin ya faru
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rundunar yan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kaddamar da bincike kan mutuwar wasu yara 5 a cikin wata mata da aka ajiye ba amfani da ita. Lamarin ya faru
Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta sanar da tsare wasu jami’anta uku bisa zarginsu da hannu a kisan wani da ake zargi da sata a garin Jega. Mai magana da
Usman Bugaje tsohon dan majalisar wakilai ta tarayya ya ce gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ta kasa magance ko daya daga matsalolin da ta gada. Bugaje ya bayyana haka
Dakataccen gwamnan jihar Ribas, Siminalayi Fubara ya dawo birnin Fatakwal a ranar Juma’a bayan hutun mako biyu da yayi a kasashen waje. Fubara ya sauka a filin jirgin saman kasa
Mayakan kungiyar yan ta’adda ta ISWAP sun kai farmaki garin Buni Gari dake karamar hukumar Gujba ta jihar Yobe da tsakar daren ranar Juma’a. Harin na zuwa ne kwanaki biyu
Ademola Adeleke gwamnan jihar Osun ya yi watsi da batun dake cewa akwai yiyuwar ya fice daga jam’iyar PDP. Gwamnan ya ayyana biyayyarsa ga jam’iyar PDP a lokacin wani taro
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayar da wa’adin watanni uku ga dukan baƙin ƙasa da izinin shigarsu ko zama ya ƙare domin su fice daga ƙasar. Hukumar Kula da Shige da
Tsohon mai ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan harkokin siyasa a ofishin mataimakin shugaban ƙasa Kashim Shettima, Hakeem Baba-Ahmed, ya shawarci shugaban ƙasar da kada ya sake neman tazarce a
Shanu kusan 18 ne suka mutu bayan da ake zargin sun yi kiwo a wata gona da aka yiwa feshin magani a garin Vwei dake karamar hukumar Riyom ta jihar
Hon. Dennis Agbo, mamba a majalisar wakilai ta tarayya dake wakiltar mazabar Igbo-Eze North/Udenu ta jihar Enugu ya fice daga jam’iyar Labour Party inda ya koma jam’iyar PDP. Agbo wanda
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya ce bukatar samun kariya daga tuhumar rashawa ce babbar dalilin da ke jawo yawaitar sauya sheka zuwa jam’iyyar APC mai mulki. Dalung
Tsohon Gwamnan Jihar Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a inuwar jam’iyyar PDP a zaben 2023, Ifeanyi Okowa, ya bayyana cewa tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, na shirin
Kwamitin zartarwa na jam’iyar PDP ya gudanar da wani taron gaggawa a hedkwatar jam’iyar dake Abuja. Taron na zuwa ne bayan da a yan kwanakin nan wasu jiga-jigan yan siyasa
Gwamnan Jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin Alhaji Bunu Bukar FCNA a matsayin sabon Akanta Janar na jihar. Mai bai wa gwamnan shawara ta fuskar yada
Rundunar sojoji da ke karkashin aikin Operation FANSAN YANMA ta yi nasarar kubutar da mutane 50 da kuma kwato shanu 32 da aka sace, bayan sun dakile wani hari da
Mai Shari’a, Jude Onwuegbuzie na babbar kotun tarayya dake Abuja ya yi watsi da bukatar da tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya gabatar gabansa inda ya nemi kotun
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya ziyarci mai martaba Sarkin Kano Muhammad Sanusi II a fadarsa dake Kano a ranar Litinin. A yayin ziyarar El-Rufai na tare da
Rundunar ‘Yan sandan Jihar Sakkwato ta bayyana cafke wasu mutane da ake zargi da mallakar makamai ba bisa ka’ida ba tare da alaka da ta’addanci. Mai magana da yawun rundunar,
Wasu da ake zargin mayakan Boko Haram ne sun kashe yan bijilante 2 da kuma wasu mutane 10 masu yin ita ce a kauyen Bokko Ghide dake karamar hukumar Gwoza
Cutar baƙondoro ta yi sanadin mutuwar yara biyar a unguwar Kanawa da ke Tankarau, Dutsen Abba, a karamar hukumar Zariya ta jihar Kaduna. Hakimin unguwar Kanawa, Nasiru Yunusa, ya tabbatar