Daya daga masu neman takarar gwamna daga jihar Cross Rivers John Upan Odey, ya ce ba a bashi damar ya zabi ko da kansa ba ma, domin ko kayan zaben
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Daya daga masu neman takarar gwamna daga jihar Cross Rivers John Upan Odey, ya ce ba a bashi damar ya zabi ko da kansa ba ma, domin ko kayan zaben
An bai wa hamata iska a tsakanin masu neman tsayawa takara a inuwar jam’iyyar APC mai mulki a jihar Zamfara ta Najeriya. Rikicin ya barke ne dazu da rana bayan
Uwar gidan shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta soki jam’iyya mai mulki APC dangane da yadda ta gudanar da zabukan fitar da gwaninta a 2018. Aisha Buhari, wadda ta rubuta a
Sanata Suleiman Hunkuyi, dake wakiltar mazabar arewacin Kaduna a majalisar dattawa ya lashe zaben fidda gwanin tikitin takarar sanata a jam’iyar PDP da aka yi. A makon da ya gabata
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta zabi tsohon mataimakin shugaban kasar Atiku Abubakar a matsayin wanda zai kalubalanci shugaban Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC a zaben da za a
Wakilai 7,000 ne suka amince da takarar Buhari Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ta yi babban taronta inda wakilai suka amince da takarar Shugaba Muhammadu Buhari a yayin zaben da
Fadar shugaban Najeriya ta ce tana jiran majalisar tarayya ta dawo da zamanta domin tura sabbin mukamai da ba a nada ba. A yayin da yake mayar da martani ga
A yanzu haka wakilai da zasu kada kuri’a, mambobi da ragowar masoya da masu goyon bayan jam’iyyar PDP na can garin Fatakwal na jihar Ribas domin zaben dan takarar
Gwamnan Jihar Zamfara Abdul’aziz Yari ya ce zaben fidda gwani ba zai yu ba a Jihar. A jihar Zamfara ta Najeriya jam’iyyar APC na fuskantar barazanar rasa dan takara a
Shugaban Interpol Meng Hongwei Jami’an ‘yan sanda a Faransa sun fara wani bincike kan bacewar shugaban hukumar ‘yan sanda na duniya wato Interpol. Tun ranar 25 ga watan Satumba ba
Kwamitin koli na jam’iyyar APC ya kuma hana gwamnan jihar Abdulaziz Yari sanya hannu a harkokin zaben Kwamitin koli na jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ya hana gwamnan jihar Abdulaziz
An samu hargitsi a wani bangare na jihar Lagos ranar Alhamis ya yin da wasu batagari da ake kyautata zaton yan bangar siyasa ne suka kai hari a a wuraren
Ganawar ta mayar da hankali ne ga matsalolin da jam’iyyar APC ke fuskanta a jihohi, ganin yadda ake ta fama da rikice-rikice sanadiyar zabukan fitar da ‘yan takara a Najeriya.
WASHINGTON D.C. — Baya ga kaddamar da gidajen 100, cikin ‘yan kwanakin nan za a fara aikin gina wasu gidajen guda 100 a garin Ngala, don tallafawa ‘yan gudun hijirar
Rundunar sojin kasar Uganda ta kaddamar da wani sabon kwaroron roba wanda aka yi wa lakabi da “kariya” a harshen Swahili don kare sojojin kasar daga kamuwa da cutar kanjamau.
Gwamnan jihar Nasarawa,Umar Tanko Al-makura ya lashe tikitin jam’iyar APC na takarar sanata a mazabar Nasarawa ta kudu. Shugaban kwamitin zaben Isamila Ahmed wanda ya samu wakilcin sakataren kwamitin, Ahmed
Wani mutum dake da matsakaitan shekaru ya shiga hannun jami’an tsaro bayan da aka zarge shi da yiwa yarsa mai shekaru 13 fyade har ta kai ta samu juna biyu.
Sanata Emmanuel Ocheja, shugaban kwamitin zaben fidda gwani na jihar Taraba ya bayyana tsohon mukaddashin gwamnan jihar Taraban, Sanata Sani Danladi, wanda bai dade da komowa jam’iyar APC ba da
Yadda mutane suka fito a zaben fid da gwanin Zamfara A Najeriya, kwamitin zaben fid da gwani na masu neman takarar gwamna a jam`iyyar APC ya soke zaben aka fara
WASHINGTON DC — Hukumar dake wanzar da zaman lafiya a jihar Filato ta bayyana takaicinta akan yawatar makamai a jihar dake hannun jama’a lamarin da ta alakanta ta ruruwa wutar