Rahotanni daga Iran sun ce Amurka ta kai hare-haren makamai masu linzami a wasu wurare da ke ƙasar, ciki har da tashar jiragen ruwa ta Bandar Abbas da tsibirin Qeshm
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Rahotanni daga Iran sun ce Amurka ta kai hare-haren makamai masu linzami a wasu wurare da ke ƙasar, ciki har da tashar jiragen ruwa ta Bandar Abbas da tsibirin Qeshm
Rundunar sojin ƙasa ta Najeriya ta ayyana neman wani jami’inta mai suna Mohammed Yusuf Amutu ruwa a jallo bisa zargin sayar da kakin soji ga ƴan ta’adda da masu aikata
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin ƙwazon jagorancinsa wajen yaƙi da ta’addanci da magance matsalar tsaro a ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]
Sakataren tsaron Amurka, Pete Hegseth, ya bayyana cewa yaƙin da ƙasar ke yi da Iran ya laƙume dala biliyan 37.5 zuwa yanzu. Ya ce wannan ya nuna ƙarin kusan dala
Wata kotu a Ghana ta yanke wa Ebenezer Frimpong, mai shekara 26, hukuncin ɗaurin wata 1 a gidan yari bayan ya amsa laifin yunƙurin satar motar sulke ta ‘yan sanda.
Wani uba da kuma matashiyar yarsa sun rasa rayukansu bayan da suka fada wata tsohuwar rijiya a kauyen Yancibi dake karamar hukumar Tsanyawa ta jihar Kano. Lamarin da ya faru
Akalla yara 6 sun mutu, yayin da wasu 2 suka jikkata bayan tsawa ta same su a lokacin da suke aikin roron gyada a wata gona da ke jihar Adamawa.
Dakarun Operation FANSAN YAMMA sun ceto mutane 10 da aka yi garkuwa da su bayan sun yi artabu da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne a ƙauyen Badanma da
Ministan tsaron Najeriya, Christopher Musa ya yi watsi da rahoton dake ikirarin cewa ya yi niyar yin murabus daga kan kujerarsa. Da yake magana da yan jaridar dake fadar shugaban
Babbar kotun tarayya dake Abuja a ranar Litinin ta bayar da belin Bello Badejo shugaban ƙungiyar fulani makiyaya ta Miyatti Allah Kauta Gore ta kan kuɗi naira biliyan 2 da
Andy Burnham ya zama sabon Firaministan Birtaniya bayan ganawarsa da Sarki Charles na Uku a Fadar Buckingham, inda sarkin ya ba shi umarnin kafa sabuwar gwamnati. Nadin Burnham ya zo
Rundunar sojin Najeriya ta bayyana cewa dakarun Operation HADIN KAI sun kama wani ɗan ƙasar Sudan, Musa Fashir mai shekaru 32, da ake zargi da kasancewa mayaƙin ta’addanci na ƙasashen
Ƙungiyar Hamas ta sanar da naɗin Khalil al-Hayyah a matsayin sabon shugaban ofishinta na siyasa, inda ya maye gurbin Yahya Sinwar, wanda aka kashe a wani hari da sojojin Isra’ila
Ɗan takarar gwamnan jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a jihar Kebbi, Abubakar Malami, ya zaɓi Musa Zagi a matsayin mataimakin ɗan takararsa a zaɓen gwamna na 2027. Jam’iyyar ta sanar
Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta kama mutum 2 tare da ƙwato motar Toyota Hilux ta 2022 da aka sace daga Bukuru, jihar Filato. Rundunar ta ce jami’anta sun cafke
Rundunar ‘Yan Sandan jihar Yobe ta kama wani da ake zargi da safarar miyagun ƙwayoyi bayan ta kai samame wata ma’ajiyar ƙwayoyi a ƙauyen Danchuwa da ke ƙaramar hukumar Potiskum.
Shugaban jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) na ƙasa, Sanata David Mark, da Sakataren jam’iyyar na ƙasa, Rauf Aregbesola, sun kai ziyarar ta’aziyya ga tsohon gwamnan jihar Ribas, Rotimi Amaechi, bayan
Dakarun Operation Hadin Kai sun dakile wani hari da mayaƙan ƙungiyar ISWAP suka kai kan sansanin soji da ke Logomani a ƙaramar hukumar Ngala ta jihar Borno. Rahotanni sun ce
Shigo da iskar gas na girki (LPG) zuwa Najeriya ya ƙaru da kashi 1,400% a watan Yuni 2026, inda ya kai kilotonne 1.5 a rana, a cewar rahoton Hukumar Kula
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Operation FANSAN YAMMA sun kuɓutar da mutum 9 da aka yi garkuwa da su, sannan sun ƙwato dabbobi 56 da aka sace tare da kama