Gwamnatin jihar Oyo a ranar Litinin ta rushe wani gida da masu garkuwa da mutane su ka ta yi amfani da shi wajen ɓoye yar uwar tsohon ministan wutar lantarki
Gwamnatin jihar Oyo a ranar Litinin ta rushe wani gida da masu garkuwa da mutane su ka ta yi amfani da shi wajen ɓoye yar uwar tsohon ministan wutar lantarki
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta na rundunar Operation Haɗin Kai dake aikin samar da tsaro a yankin arewa maso gabas tare da haɗin gwiwar dakarun tsaron na musamman sun
Shugabancin jam’iyar PRP na kasa ya tabbatar da tsohon gwamnan jihar Cross River, Donald Duke a matsayin halastaccen wanda aka zaba da zai yiwa jam’iyar takarar shugaban ƙasa a zaɓen
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar kama gawurtaccen ɗan fashin daji da ake kira da Kachalla Halilu a wani samame da suka kai kasuwar mako ta garin Shinkafi dake
Wata tawagar jami’an rundunar yan sanda na musamman dake aiki kai tsaye karkashin ofishin babban sifetan yan sandan Najeriya sun samu nasarar kama mutumin da ya yi amfani da fasahar
Rundunar ƴan sandan jihar Oyo ta ce wasu ƴan bindiga sun kai farmaki ofishin yin fasfo na hukumar shige da fice ta Najeriya dake garin Ogbomoso na jihar Oyo inda
Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a birnin tarayya Abuja ta yanke wa mutane 4 hukunci a cikin mutane biyar da suka kai harin ta’addanci a wata coci dake garin Owo
Yan bindiga sun sake kai hari kan al’ummar kauyen Dan Gulbi dake karamar hukumar Tureta ta jihar Sokoto ƙasa da kwanaki biyu bayan kai makamancin irin harin da ya jawo
A ranar Lahadi tawagar shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a ƙarƙashin jagorancin shugaban ma’aikatan fadar shugaban ƙasa, Femi Gbajabiamila ta isa garin Ogbomoso dake jihar Oyo biyo bayan da aka
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku Abubakar kuma wanda zai yiwa jam’iyar ADC takara a zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027 ya ziyarci,Muhammad Hayatudeen a gidansa dake Lagos. Hayatudeen na ɗaya
Jam’iyar National Democratic Congress wato NDC ta tabbatar da Peter Obi a matsayin wanda zai yiwa jam’iyar takarar zaben shugaban ƙasa a zaɓukan shekarar 2027. Jam’iyar ta dauki wannan matakin
Abdulrahaman Abdulrazak gwamnan jihar Kwara ya yi kira ga shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu da ya duba yiyuwar ƙara mafi ƙarancin albashi ya zuwa naira dubu 100. Abdulrazak ya bayyana
Hukumar EFCC dake yaki da masu yiwa tattalin arzikin ƙasa ta’annati ta mika tsohon ministan wutar lantarki, Engr Saleh Mamman gidan gyaran hali na Kuje dake Abuja. Alkalin babban kotun
Rotimi Amaechi dake neman jam’iyar ADC ta tsayar da shi takarar shugaban ƙasa a zaben shekarar 2027 ya yi watsi da sakamakon zaɓen fitar da gwani da a jam’iyyar ta
Ko sa’o’i 48 ba ayi ba da kashe wasu mutane uku a lokacin da suke ibada tare da ɗauke wasu 15 a karamar hukumar Ekiti ta jihar Kwara sai gashi
Rundunar tsaro ta NSCDC da aka fi sani da Civil Defence ta samu nasarar kama wasu mutane biyar da ake zarginsu da kasancewa mambobi na gungun wasu barayin babura da
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Yobe, Baba Malam Wali ya zama ɗan takarar gwamnan jihar karkashin jam’iyar APC a zaɓen shekarar 2027. Wali mai shekaru 68 an ayyana shi a matsayin
Rundunar ƴan sandan jihar Enugu ta ce jami’anta sun kai samame wata maboyar masu garkuwa da mutane dake cikin wani daji akan hanyar Amufie-Obollo Affor a karamar hukumar Igbo Eze
Jam’iyyar APC ta ayyana Jamilu Isyaku Gwamna a matsayin wanda zai yi mata takarar gwamnan jihar Gombe a zaben shekarar 2027. An ayyana Gwamna ne biyo bayan zaben fitar da
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta ce jami’anta sun kama wasu mutane biyu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne da kuma fashi da makami a jihar Kaduna dama makotan