Wata mota dake tafiya akan titi ta ƙwace inda ta shiga cikin jerin gwanon al’ummar Kiristoci dake kan hanyarsu ta zuwa gidan gwamnati da kuma fadar Sarkin Gombe domin gaisuwar
Wata mota dake tafiya akan titi ta ƙwace inda ta shiga cikin jerin gwanon al’ummar Kiristoci dake kan hanyarsu ta zuwa gidan gwamnati da kuma fadar Sarkin Gombe domin gaisuwar
Ya bindiga sun kaddamar da farmaki a yankin Heipang dake ƙaramar hukumar Barikin Ladi ta jihar Filato da safiyar ranar Laraba inda suka kashe shanu da dama tare da jikkata
Wani jirgin saman fasinja da ya taso daga Azerbaijan zuwa Rasha ya yi hatsari a ƙasar Khazastan Jirgin ƙirar Embaraer na kan hanyarsa ta zuwa Grozny babban birnin Chechniya inda
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta yi kira ga hukumar tsaro ta DSS da ta gaggauta sako, Bello Bodejo shugaban kungiyar Miyettti Allah Kautal Hore. Alƙalin kotun, Mohammed Zubairu
Rundunar ƴan sandan jihar Delta ta kama wani mutum mai suna, Efe Onoetiyi da ake zarginsa da kashe abokinsa, Paulinaus Okon bayan da ya cinye masa kuɗinsa miliyan 30. Da
Gwamnatin tarayya ta janye hanin da tayi na haƙar ma’adinai a jihar Zamfara wanda ta saka a shekarun baya. A shekarar 2019 ne gwamnatin tarayya ta hana duk wasu ayyukan
Mutane da dama ne da kawo yanzu da ba a san yawansu ba ake fargabar sun mutu a wani turmutsutsu da aka yi a garin Okija dake jihar Anambra. Lamarin
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta samu nasarar kama ƴan daba da dama a wani samame da jami’an rundunar su ka kai wasu unguwanni dake cikin ƙwaryar birnin Kano. An
Wata babbar kotun tarayya dake Abuja ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello kan kudi miliyan ₦500 An gurfanar da Bello ne a gaban kotun inda ake
Mambobin kungiyar ƙwadago ta NLC da TUC a jihar Nasarawa sun janye yajin aikin da suka tsunduma a ciki kan kin aiwatar da fara biyan mafi ƙarancin albashi a jihar.
Zaɓaɓɓen shugaban kasar, Ghana John Drammani Mahama ya ziyarci shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu a fadar Aso Rock. Mai taimakawa shugaban kasa Tinubu kan soshiyal midiya, Olusegun Dada shi ne
Rundunar ƴan sandan jihar Imo ta ce ta kashe wasu mutane huɗu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne a ƙauyen Ezioha dake garin Eziama a ƙaramar hukumar Mbaitoli
Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Lagos,LASEMA ta ce mutane uku ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya haɗa da manyan motocin ɗaukar kwantena. A cikin wata
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani ya yi alƙawarin sauya fasalin dukkanin cibiyoyin kula da lafiya a matakin farko guda 255 dake jihar tare da daga darajarsu zuwa mataki na
Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Muhammad ya amince da murabus ɗin sakataren gwamnatin jihar, Barista Ibrahim Muhammad Kashim. Wata sanarwa da mai bawa gwamnan shawara kan kafafen yaɗa labarai, Gidado
An kaure da hayaniya a yayin zaman majalisar wakilai na ranar Alhamis bayan da ɗan majalisar wakilai daga jihar Filato, Ajang Iliya ya sauya sheƙa daga jam’iyar Labour Party ya
Rundunar ƴan sandan jihar Borno ta ce jami’anta sun samu nasarar kama wasu mutane biyu a cikin Maiduguri kan titin Damboa da ake zargin su da sace wayoyin hannu 25.
Dakarun rundunar sojan Najeriya da suka fito daga Birged ta 63 a jihar Delta sun samu nasarar ceto wasu mutane huɗu da aka yi garkuwa da su. Dakarun sun kuɓutar
Rundunar Ƴan Sandan jihar Katsina ta kama wani mai suna, Aminu Hassan da ake zargi da taimakawa ayyukan ta’addanci a jihar. Abubakar Sadiq mai magana da yawun rundunar ƴan sandan
Rundunar Ƴan Sandan jihar Lagos ta ce jami’an ta sun kama wani mai suna Ifeanyi Okonkwo da ake zargi da sace wayar hannu a wani wurin cin abinci dake Alausa