Dakarun haɗin gwiwa na sojojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani harin Boko Haram da aka kai kan sansanin soja da ke ƙauyen Waga, a ƙaramar hukumar Madagali, Jihar Adamawa.
Dakarun haɗin gwiwa na sojojin Najeriya sun yi nasarar dakile wani harin Boko Haram da aka kai kan sansanin soja da ke ƙauyen Waga, a ƙaramar hukumar Madagali, Jihar Adamawa.
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen Jihar Kaduna ta kama mutum 12 da ake zargi da kai hari kan wani masallaci a Kaduna, arewacin ƙasar. Kakakin rundunar, DSP Mansur Hassan, ya
Babban Alƙalin Jihar Katsina, Mai Shari’a Musa Danladi, ya bayar da beli ga fursunoni 91 tare da sallamar wasu hudu gaba ɗaya, yayin wani shirin rage cunkoson gidajen gyaran hali
Wata gobara ta tashi a unguwar Sabuwar GRA da ke Jihar Gombe a ranar Laraba, inda ta kona gidaje uku tare da haddasa asarar dukiya da ta kai daruruwan miliyoyin
Rundunar ‘yan sandan Jihar Ogun ta kama wani manomi mai shekaru 53 mai suna Oloyede David bisa zargin satar buhuna uku na abarba da darajarsu ta kai N90,000 a yankin
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta kama Akanta-Janar na Jihar Bauchi, Sirajo Jaja, bisa zargin almundahana da kudaden gwamnati da suka kai naira biliyan 70. Wannan
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) da Kungiyar Hadin Gwiwar Ma’aikata (TUC) sun yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya janye abin da suka kira take hakkin dimokuradiyya, bayan
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa ya yi wata tattaunawa mai muhimmanci da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, kan rikicin da ke tsakanin Rasha da Ukraine. A cikin wani
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da manyan hafsoshin tsaro a fadarsa da ke Abuja a ranar Talata. Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, ne ya jagoranci tawagar
Mutane da dama sun jikkata, yayin da gidaje suka kone a sakamakon tashin hankalin da ya barke a garin Shimankar da ke Karamar Hukumar Shendam a Jihar Plateau a ranar
Rasha ta nuna damuwa game da asarar rayukan fararen hula a sakamakon sabbin hare-haren da Isra’ila ta kaddamar kan Zirin Gaza. Rahotanni sun bayyana cewa hare-haren da aka kai ranar
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kama wani mutum mai suna Anas Yakubu, mai shekaru 33, bisa zargin kashe matarsa ta ‘yar uwa, Fatima Adamu, a kauyen Baura da ke
Kungiyar Miyetti Allah Cattle Breeders Association of Nigeria (MACBAN) ta karyata rahotannin da ke yawo cewa Fulani na shirin kai hare-hare a wasu yankunan kananan hukumomin Barkin Ladi, Mangu, Bokkos
Sojojin Najeriya sun kama wasu fitattun masu garkuwa da mutane guda biyu, Bashir Mohammed da Ismail Mohammad, a Jihar Filato. Rundunar sojin ta bayyana hakan ne a shafinta na Facebook
Jami’an tsaron da ke gadin majalisar dokokin jihar Rivers sun hana Gwamna Siminalayi Fubara shiga zauren majalisar bayan sun rufe ƙofofin shiga. A cikin wani bidiyo da sakataren yaɗa labaran
Rundunar ’yan sandan birnin Tarayya, Abuja, ta bayyana cewa jami’anta sun kashe wani fitaccen ɗan bindiga mai garkuwa da mutane, Dogo Saleh. Kakakin rundunar, SP Josephine Adeh, ta shaida wa
Majalisar Wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da gaggauta dakatar da sabon karin kudaden cire kudi a ATM da kuma janye dakile cire kudi kyauta ga abokan huldar da
Hukumar Yaki da Masu Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta cafke wasu mutane 31, ciki har da Sinawa hudu, bisa zargin hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba a
Tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya fice daga jam’iyyar APC mai mulki kuma ya koma jam’iyyar SDP. Bayanai sun nuna cewa ya riga ya mika takardar murabus dinsa
Babbar jam’iyyar adawa a Najeriya, PDP, ta sake ɗage babban taronta na kasa (NEC) zuwa ranar 15 ga Mayu, 2025. Sanarwar hakan na kunshe cikin wata takarda da jam’iyyar ta