An sake kwashe karin ƴan Najeriya daga Sudan

Rahotannin da muka samu na nuna cewa an kwashe ƙarin ‘yan Najeriya mazauna Sudan 128 zuwa gida a yau Laraba.

Adadin waɗanda suka koma gida zuwa yanzu ta zama 1,984 sakamakon rikicin da sojoji ke yi a ƙasar.

Hoto: NIDCOM ta BBC Hausa

More from this stream

Recomended