Dubban masu alhini, sarakunan gargajiya, shugabannin siyasa da kuma manyan baki da suka fito daga sassa daban-daban na Najeriya da kuma makotan ƙasashe sun tattaru a garin Gumel ranar Juma’a