Ƴan sanda sun kama yaron da ya cire wa manomi hannu

Rundunar ‘yan sandan jihar Bauchi ta kama wani makiyayi dan shekara 15 mai suna Adamu Ibrahim bisa zargin datse hannun wani manomi.

Rahotanni sun nuna cewa wanda ake zargin ya kai hari ne a lokacin da ake fafatawa kan kutsawa cikin gonakin mutane.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Ahmed Wakil, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Asabar.

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Rundunar ‘yan sandan yankin sun kama wani mutum mai suna Adamu Ibrahim da ke kauyen Jital da ke kan titin Gombe a jihar Bauchi, bisa laifin yin zagon kasa, barna da kuma haddasa munanan raunuka.

More from this stream

Recomended

Trump Ya Yaba Wa Tinubu Kan Yaƙi Da Ta’addanci A Najeriya

Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yaba wa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, kan abin da ya bayyana a matsayin ƙwazon jagorancinsa wajen yaƙi da ta’addanci da magance matsalar tsaro a ƙasar. A cewar Fadar Shugaban Ƙasa, Trump ya bayyana hakan ne cikin wata wasiƙa da ya aike wa Tinubu. Ya ce yana yaba wa shugaban […]