Majalisar Wakilai ta Najeriya ta gayyaci Daraktan Hukumar Sufurin Jiragen Kasa ta Kasa (NRC), Kayode Opeifa, da kuma Daraktan Kamfanin Railway Property Management Company Limited, Timothy Zalanga, domin bayyana a
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Majalisar Wakilai ta Najeriya ta gayyaci Daraktan Hukumar Sufurin Jiragen Kasa ta Kasa (NRC), Kayode Opeifa, da kuma Daraktan Kamfanin Railway Property Management Company Limited, Timothy Zalanga, domin bayyana a
Yan bindiga sun kashe wani lauya da kuma mutumin da yake karewa lokacin da suke kan hanyarsu ta dawowa daga kotu ranar Alhamis a jihar Anambra. Tochukwu Ikenga mai magana
Hukumar NCDC dake yaki da yaduwar cututtuka a Najeriya ta ce mutane 138 ne suka mutu sanadiyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa a shekarar 2025. A rahotonta na baya-bayannan kan
Majalisar Dattawan Najeriya a ranar Laraba ta amince da nadin kwamishinonin zabe biyar na Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta kasa INEC. Amincewa da nadin kwamishinonin na zuwa ne biyo
Dakarun rundunar sojan Najeriya dana sojan saman Najeriya sun dakile wani hari da ake zargin mayakan kungiyar ISWAP da kaiwa kan sansanin sojoji dake garin Rann a karamar hukumar Kala-Balge
A wani sabon mataki na yaki da ‘yan ta’adda, sojojin Najeriya sun kaddamar da samame a jihohin Sokoto da Zamfara, karkashin shirin Operation FANSAN YANMA Phase V, inda suka lalata
Yan bindiga sun yi garkuwa da Nelson Adepoyigi wani jigo a jam’iyar APC a karamar hukumar Ose ta jihar Ondo. Adepoyigi wanda ke shugabantar mazabar Ifon a karamar hukumar anyi
Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta ce ta kammala kwashe alhazan jihohin Kogi, Imo, Oyo da kuma Abia. A wata sanarwa da aka fitar ranar Litinin, Fatima Usara mataimakiyar daraktan
Caleb Olubolade tsohon gwamnan mulkin soja na jihar Bayelsa ya mutu yana da shekaru 70. Olubolade wanda ya rike mukamin ministan ayyuka na musamman a lokacin gwamnatin Goodluck Jonathan ya
Wasu matasa ƴan majalisa a Majalisar Wakilai sun bukaci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sauke Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, bisa abinda suka kira gaza magance matsalar tsaro da
Sojojin Najeriya da ke karkashin rundunar Operation Hadin Kai sun samu wata nasara a kokarinsu na kakkabe ‘yan ta’adda a Arewa maso Gabas, inda suka kashe ‘yan Boko Haram guda
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar lalata sansanonin yan ta’adda da dama a jihar Borno tare da kubutar da wasu mutane 9 a wani samamame da suka kai. A
Dakarun rundunar sojan Najeriya sun samu nasarar lalata sansanonin yan ta’adda da dama a jihar Borno tare da kubutar da wasu mutane 9 a wani samamame da suka kai. A
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya bada umarnin gaggauta hana sayar da man fetur a gidajen mai a fadin karamar hukumar Bama ciki har da garin Bama da Banki.
Sanatoci uku na jam’iyar PDP daga jihar Kebbi sun amince su fice daga jam’iyarsu ya zuwa APC. Sun yanke hukuncin komawa jam’iyar APC ne bayan wata tattaunawa mai tsawo da
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya gana da wasu sanatocin jam’iyyar adawa ta PDP daga Jihar Kebbi waɗanda ake zargin suna shirin sauya sheƙa zuwa jam’iyyar mai mulki ta APC.
Farfesa na tattalin arzikin siyasa, Pat Utomi, ya bayyana cewa ba zai ƙara neman kujera ko karɓar wani mukami daga kowace gwamnati a Najeriya ba. Utomi ya bayyana hakan ne
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Kasa (EFCC), reshen Ilorin, ta kama mutum 47 da ake zargi da aikata zamba ta yanar gizo a wani samame da aka
A ranar Alhamis, farin hayaki ta tashi daga bututun Sistine Chapel da ke birnin Vatican – wata alama da ke nuna cewa an zabi sabon Fafaroma a cocin Katolika. Sabon
Majalisar wakilai ta tarayya tayi kira ga gwamnatin tarayya da ta samar da tallafin maganin magunguna cutar sankara wato kansa. Majalisar ta kuma yi kira ga gwamnatin tarayyar da ta