Image caption Mista Ramaphosa ya maye gurbin Shugaba Jacob Zuma da ya yi murabus a watan Fabrairun bara Shugaban Afirka ta Kudu ya yi watsi da zargin da ake yi
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Image caption Mista Ramaphosa ya maye gurbin Shugaba Jacob Zuma da ya yi murabus a watan Fabrairun bara Shugaban Afirka ta Kudu ya yi watsi da zargin da ake yi
Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption Yara na wasan wanka a wurin shakatawa na Domino Park, a New York A yanzu Amurka na fuskantar yanayi mai tsananin zafi, inda ya
Wasu mutane sun yarda cewa abinci mai kyau zai iya bunkasa soyayyarsu Inda akwai kwararan hujojji masu bayyana yadda wani takamaimen abinci zai iya bunkasa gamsuwa yayin jima’i, da zai
Fadar gwamnatin Najeriya ta ce ba ta da ikon da za ta sa a saki shugaban ‘yan Shi’a Sheikh Ibrahim El Zakzaky, tana mai ta wanke kanta daga zargin da
—BBC Hausa Bayan amincewa da yarjejeniyar kudi na bai’daya da kasuwanci maras shinge a Afirka, masana na ganin tattalin arzikin Najeriya bai yi karfin da zai mamaye na sauran kasashen
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wannan makala ce da ta amsa tambayoyin da masu sauraro suka aiko kan Hamadar Sahara. Mun yi bincike tare da jin ta bakin masana kan
Damisar ta hau kan gado ta kwanta a cikin wani gida dake jihar Assam An gano wata macen damisa wacce ta tsere daga wani gandun namun daji a jihar Assam
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Shin ‘yan Aljeriya da Masar sun warware rashin jituwar da ke tsakaninsu a fagen kwallon kafa? —BBC Hausa Labarin cewa mutum 5,000 ne
Hakkin mallakar hoto Getty Images Fitattun mawaka da makadan Amurka sun cashe a birnin Jeddah na Saudiya, bikin casu da ‘yan kasar suka dade suna jira. An gudanar da gagarumin
Majalisar wakilai ta tarayya ta amince da bukatar da shugaban kasa Muhammad Buhari ya aika mata dake neman a sahale masa ya nada masu bashi shawara 15. Sahalewar ta biyo
Hadakar kungiyoyin Yarbawa, yankin Naija Delta, da ta jama’ar tsakiyar Najeriya ta Afenifere, da ta Kudancin kasar sun maida martani. Kungiyoyin sun maida martani ne game da kiran da wata
Hakkin mallakar hoto @mansurah_isah Tsohon dan wasan Super Eagles na Najeriya Daniel Amokachi ya taya jaruman Kannywood Mansurah Isah da mijinta Sani Danja murnar cika shekara 12 da aurensu. Sani
Image caption Kungiyar Fulani a Najeriya ta yi zargin ana siyasantar da duk batun da ya shafe su Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya yi kira ga Fulani makiyaya su yi
Hakkin mallakar hoto iStock / Getty Images Image caption KLM ya ce ya dauki matakin ne domin fita hakkin fasinjoji Kamfanin jirgin sama na KLM, ya yi kira ga mata
Hakkin mallakar hoto Getty Images Takardar yarjejeniyar da take ta yawo a kafafen sada zumunta na Soshiyal Midiya musamman Whatsapp ta janyo cece-kuce a tsakanin al’umma, inda wasu ke ganin
WASHINGTON, DC — Kungiyar Dattawan Arewa ta yi Kira ga Fulani Makiyaya da ke kudancin kasar da su koma Arewa. A daidai lokacin da jam’iyyar adawa ta PDP ke kira
Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Duk fitowar da ta yi, mutane sun zuba ido domin ko za su ga wata alamar rashin lafiya tare da ita Angela Merkel dai
Fitacciyar jarumar finafinan Hausa, Zulaihat Ibrahim, wacce aka fi sani da Zpreety, ta yi wata muhimmiyar magana akan motar da Adam Zango yace ya saya naira miliyan 23. Zulaihat wacce
Wani rahoton da muka samu a jiya Litinin daga jaridar Iwitness ta tabbatar da cewa babban bankin Nijeriya, CBN ta bayar da lasisin fara aiki ga wani sabon bankin Musulunci
Wata budaddiyar wasika da tsohon shugaban Najeriya Cif Olusegun Obasanjo ya aikawa shugaba Muhammadu Buhari, ta nuna damuwa matuka kan yadda matsalar tsaro ke barazana ga Najeriya a matsayinta na