Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar kula da kafafen yada labaru ta Najeriya, NBC, ta bai wa jami’ar Bayero da ke Kano lasisin da zai ba ta damar kafa gidan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hakkin mallakar hoto Getty Images Hukumar kula da kafafen yada labaru ta Najeriya, NBC, ta bai wa jami’ar Bayero da ke Kano lasisin da zai ba ta damar kafa gidan
Image caption Dandalin Unity Fountain ke nan a Abuja a ranar Lititnin, inda nan ne aka shirya gudanar da zanga-zangar Zangar-zangar neman “juyin juya-hali” da aka gudanar a Najeriya wadda
Hukumar tsaro ta farin kaya wato DSS ta ce zata bi umarnin kotu da ya bawa shugaban kungiyar shi’a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Elzakzaky damar zuwa kasar Indiya domin a
Image caption Hayaki mai sa hawaye wanda jami’an tsaro suka harba ne ya tarwatsa masu zanga-zangar A safiyar ranar Litinin, masu zanga-zangar #RevolutionNow suka fantsama kan titunan wasu jihohi domin
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Jifan shedan dai na daga cikin muhimman ayyuka na aikin Hajji Kasar Saudi Arabiya ta shigo da tsari na zamani wajen jifan jamrori
Image caption Wole Soyinka ya yi fice wurin sukar gwamnatocin Najeriya daban daban Fitaccen marubucin nan da ya lashe kyautar Nobel ya yi Allah-wadai da matakin da gwamnatin Najeriya ta
Hakkin mallakar hoto AFP Image caption A watan jiya ‘yan Sudan sun fita bisa tituna suna nuna farin cikinsu kan waccan yarjejeniyar raba mukamai da aka kulla Majalisar sojoji da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption A cikin shekarar da ta gabata kusan mutum 1800 ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar Ebola a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo “Mutane suna tunanin
Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption An dakatar da kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Ajentina Lionel Messi daga buga wasanni na kasa da kasa har tsawon wata uku bayan
An saka dokar hana fita a garin Takum dake jihar Taraba bayan da rikicin da ya barke tsakanin yan kabilar Tiv da Jukun ya shiga rana ta biyu. Binciken da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Manchester United tana shirin gabatar da bukatarta ta daukar Paulo Dybala mai shekara 26 daga Juventus. Jaridar Marca ta ruwaito cewa Paris St-Germain ta ki
Kungiyar ta IMN ta ce tana sanar da jama’a cewa ta dakatar da tattakin da take yi a kan tituna na neman a saki jagoranta, Ibrahim Elzakzaky saboda shigar da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Babban jami’in Inter Milan, Beppe Marotta ya ce ba za su kara farashi kan tayin da suka yi wa dan kwallon Manchester United, Romelu Lukaku
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Barcelona, Bayern Munich, Inter Milan da wasu kungiyoyin Firimiya sun nemi Amaechi a baya Dan wasan gefe na Arsenal Xavier Amaechi ya koma
Hakkin mallakar hoto Getty Images Image caption Pepe ya ci kwallo 23 a wasa 41 a Lille a kakar da ta gabata Arsenal ta cimma yarjejeniya da kulob din Lille
Image caption Sheikh El-zakzaky ya ce ba zai fasa abin da yake yi ba Gwamnatin Najeriya ta samu takardar hukuncin wata babbar kotu a Abuja da ke bayyana ayyukan kungiyar
Hajiya Bilkisu Shu’aibu ta fara kitso tun tana shekara 11. Ta yi shekara 26 ta na kisto. A cikin kudin kitso take samu ta biya bukatunta. Ta ce ta samu
A wani shirin siyasa na gidan rediyon Rahma a jihar Kano, Abdulmajid Dan Bilki Kwamanda wanda Dan-a-mutun Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ragargaji Sabo Nanono da Buhari ya mika sunansa
Hakkin mallakar hoto Getty Images Paris St-Germain ta shiga gaban Juventus a yunkurin sayen dan kwallon Tottenham Danny Rose kuma suna fatan kammala cinikin kan fan miliyan 20, in ji
Shugaban majalisar dattawa, sanata Ahmad Lawan ya ce ranar Laraba za a fara tantance sunayen mutanen da shugaban kasa, Muhammad Buhari ya aikewa majalisar a matsayin wadanda zai nada ministoci.