Hukumar zaben jamhuriyar Nijar ta CENI ta musanta zarge-zargen cewa ana shirin yi magudi a zaben kasar da ke karatowa. A baya-bayan nan ne ake ta yada jita-jita a shafukan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Hukumar zaben jamhuriyar Nijar ta CENI ta musanta zarge-zargen cewa ana shirin yi magudi a zaben kasar da ke karatowa. A baya-bayan nan ne ake ta yada jita-jita a shafukan
Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Jirgin na ka hanyarsa ta zuwa St. Petersburg ne a lokacin da bam ya tashi Birtaniya za ta mayar da zirga-zirgar jiragen sama tsakanin
Hazikin ‘Dan sanda DCP Abba Kyari Sarkin Yaki, dodon masu garkuwa da mutane, babban kwamandan rundinar ‘yan sanda kwararru na IGP-IRT ya samu nasaran farautar wasu gungun masu garkuwa da
Hakkin mallakar hoto Getty Images Wasu ‘yan kasar Kenya sun shiga shafin Twitter don bayyana fushinsu kan wani rahoton da wata jaridar kasar, Standard Newspaper, ta wallafa cewa wasu sojoji
Image caption ‘Yan sanda a jihar Kaduna, Najeriya, sun ce an yi nasarar kubutar da babban jami’in dan sandan nan da aka sace, ACP I. Musa, mai lakabin Rambo, a
Hakkin mallakar hoto ANI Wani jami’in wata makaranta a Indiya ya bayar da hakuri, bayan da wasu hotuna na wasu dalibai da suka rufe kawunansu da kwalaye yayin jarabawa ya
Photo: Medina Dauda (VOA) Za A Fara Sayar Da Motocin Da Aka Kera A Najeriya Kwanan nan Shugaban hukumar kera ababen hawa a Najeriya Jelani Aliyu, ya ce nan da
A fannin ilimin walwalar harshe ko kuma nazarin harshe da al’umma wato ‘sociolinguistics’ akwai abinda ake ce wa ‘Language endangerment’. Shi wannan wani yanayi na hadari ko barazanar durkushewa (
An karrama tauraron finafinan Hausa Ali Nuhu a Indiya, kamar yadda ya bayyana wa BBC. Wasu ɗalibai ‘yan Arewacin Najeriya da ke karatu a ƙasar Indiya da malaman su Indiyawa
Akalla mutum 62 da biyu ne suka mutu sannan gommai suka jikkata a wani harin bam ana tsaka da sallar Juma’a, a Afghanistan, in ji mai magana da yawun yankin
Hakkin mallakar hoto ReutersImage caption Ana ci gaba da zanga-zanga a Lebanon duk da gwamnatin kasar ta janye kudurinta na kakaba haraji kan kiran waya ta manhajar WhatsApp. Gwamnatin ta
Birtaniya da Tarayyar turai sun cimma yarjejeniyar ficewar Burtaniyar daga Tarayyar gabanin wani taron shugabannin turai a Brussels. Boris Johnson da Jean-Claude Juncker ya bayyana yarjejeniyar da “adalci”, oinda shi
Hakkin mallakar hoto Getty Images Senegal ta yi watsi da zargin da ake mata na cogen shekarun ‘yan kwallo matasa ‘yan 17, bayan da ta bayyana wadanda za su wakilce
Hakkin mallakar hoto FCBarcelona Kyaftin din tawagar kwallon kafa ta Argentina da Barcelona, Lionel Messi ya yi bajinta da yawa a fagen taka leda a duniya da za a dade
Shugabannin al’ummar Igbo mazauna Kano sun ce wadanda suka sace yara a Kano tare da fataucinsu zuwa yankin kudu maso gabas dole ne su fuskanci hukunci. A makon da ya
Na’urarku na da matsalar sauraren sautiBabana bai kanainaye gwamnatin Buhari ba – Fatima Daura Fatima Mamman Daura, ‘yar makusancin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ta ce mahaifinta bai kanainaye gwamnatin Buhari
A Federal High Court on Monday in Abuja ordered the temporary freezing of 45 bank accounts belonging to three companies allegedly involved in smuggling of rice into Nigeria. The companies
Hakkin mallakar hoto Getty Images Tsohon wanda ya tsare ragar Chelsea da Arsenal, Peter Cech ya buge fenatiti biyu a wasan farko da ya buga wa kungiyar kwallon Hockey, Guildford
Shugaban kungiyar Boko Haram mai kai hare-haren ta’addanci, Abubakar Shekau, ya fito bayan likimon da ya yi na tsawon lokaci, inda ya maida wa Gwamnan Jihar Barno, Babagana Zulum martani
An dade da gano akwai albarkatun man fetur da iskar gas a jihar ta Bauchi Al’ummomi musamman a arewacin Nijeriya na ci gaba da murna da mayar da martani tun