Asalin hoton, SHEHUSANI Bayanan hoto, Shehu Sanu ya ce muddin irin waɗanan rundunoni suka shigo fitarsu akwai wahala, domin maganar ta wuce na tsaro, za ta haifar da gasa ne
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Asalin hoton, SHEHUSANI Bayanan hoto, Shehu Sanu ya ce muddin irin waɗanan rundunoni suka shigo fitarsu akwai wahala, domin maganar ta wuce na tsaro, za ta haifar da gasa ne
Asalin hoton, Reuters Bayanan hoto, Yarima Mohammed ya ce Saudiyya ba ta son “batun Iran ya zama mai wahala” Yarima mai jiran gado a Saudiyya Mohammed Bin Salman ya ce
Bayanin kashe-kashen ya fito sun fito ne a ranar Talata amma acewar wani shugaban siyasa da ya bukaci kamfanin dillancin labaran Faransa, AFP, ya sakaya sunansa, tun a ranar Litinin
Zargin da Isra’ilar ta musanta. Kungiyar ta Human Rights Watch ta bukaci kotun hukunta masu aikata manyan laifuffuka ta ICC, da ta bude sabon bincike kan lamarin. Mahukuntan na Palasdinawa
Hukumar kwallon kafa ta Turai, UEFA za ta binciki Zlatan Ibrahimovic kan zargin hada hannun mallakar wani kamfanin caca. Wasu rahotanni daga Sweden na cewar dan kwallon AC Milan, mai
Asalin hoton, Getty Images Ranar Talata Real Madrid za ta karbi bakuncin Chelsea a wasan farko na daf da karshe a Champions League na bana. Wannan kuma shi ne wasa
Asalin hoton, Getty Images Chelsea ta sha gaban Manchester United da Paris St-Germain a rige-rigen cimma yarjejeniya da dan wasan Real Madrid mai shekara 28, Raphael Varane. (Mundo Deportivo –
WASHINGTON D.C. — Ruwa ya ci wani dan asalin Najeriya mai shekara 20 yayin da yake kokarin ceto wata mata da ta fada Kogin Thames da ya ratsa birnin London
WASHINGTON DC — Kakakin rundunar mayakan kasar Chadi Janar Azem Bermandoa Agouna shi ne ya bayar da sanarwar mutuwar shugaban kasar Chadi Idriss Deby ta kafafen yada labaran gwamnati. Ya
Asalin hoton, Getty Images Kungiyar Juventus ta yi rashin nasara a gidan Atalanta a wasan mako na 31 a gasar Serie A da suka kece raini ranar Lahadi. Juventus ta
Harin ya auku ne a lokacin da ma’aikatan ke aikin tsaro na sinitiri a yanjkin arewacin kasar. Maikatan sun bi sahun wasu barayi dabbobi ne da suka yi awon gaba
WASHINGTON DC — Aikin da aka rabbata hannu tsakanin gwamnati da kamfanin da zai gina gadar na daga matakan gwamnati na saukaka zirga zirgar Jama’a, musamman wadanda ke ziyartar birnin
Asalin hoton, EPA Bayanan hoto, Harry Kane ba ya son barin Premier Dan wasan gaba na Ingila Harry Kane, mai shekara 27, na son ci gaba da zama a gasar
Asalin hoton, Premuim times Bayanan hoto, Goodluck Jonathan Tsohon shugaban Najeriya, Goodluck Jonathan ya yi kira da a karfafa dokokin zaben kasar ta yadda takardar kada kuria kawai za ta
Asalin hoton, Getty Images Barcelona ta doke Real Madrid a matakin kungiyar kwallon kafa da take kan gaba a arziki a fadin duniya. Mujallar kididdigar kudi ta Forbes ce ta
Kungiyar kare muradun yarbawa ta OPC ta nesanta kanta da fafutukar kafa kasar Oduduwa. Tace abinda take so shine a canja fasalin kasa. Sabon Shugaban kungiyar, Otumba Wasiu Afolabi be
Asalin hoton, Tim Graham/PA Gaba a yau Asabar ne ake sa ran Fadar Masarautar Ingila za ta fitar da bayanai game da jana’izar Duke na Edinburgh kuma za a yi
ABUJA, NIGERIA. — Majalisar wakilan Najeriya na ci gaba da tattaunawa a kan wannan kuduri da ke neman bai wa sojoji mata da takwarorinsu da ke aiki da hukumomin tsaro
Kanunfari fitaccen sinadari ne da galibin mutane ke amfani da shi wajen girki da sha da kuma wasu abubuwan na inganta lafiya da jin daɗi. Ana amfani da itacensa ko
Uefa ta kuma amince da matakin ara yawan ‘yan wasan da kungiya za ta sauya a wasa zuwa biyar Uefa na nazarin ko ta amince a ƙara yawan ƴan wasa