Kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke karamar hukumar Mafa ta jihar Borno sun fuskanci harin Boko Haram inda kungiyar ta’addancin ta yi garkuwa da mata kusan 48. Sai dai ‘yan
Karanta sababbin labarai da rahotanni daga Arewacin Najeriya a cikin harshen Hausa a AREWA News. Mun kawo maku bayanan da suka shafi siyasa, kasuwanci, al’amura da kuma harkokin jama’a a yau da kullum.
Kauyukan Maiwa da Shuwarin da ke karamar hukumar Mafa ta jihar Borno sun fuskanci harin Boko Haram inda kungiyar ta’addancin ta yi garkuwa da mata kusan 48. Sai dai ‘yan
Yan bindiga sun sako sauran manoma 56 da suka yi garkuwa da su daga kauyen Adunu dake kusa da kauyukan dake karamar hukumar Paikoro ta jihar Niger bayan sun shafe
Mutane da dama ne aka samu nasarar cetowa daga cikin baraguzan wani ginin bene da ya ruguzo a birnin tarayya Abuja. Lamarin ya faru ne Layin Lagos dake kauyen Garki
A wani yunkuri na rage wa dalibai da iyalai matsalolin kudi da suke fama da su a halin yanzu, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya bayyana kudirinsa ba
Wasu yan bindiga a Zamfara sun yi garkuwa da wasu matasa da suka kammala jami’a akan hanyarsu ta zuwa sansanin yan yiwa kasa hidima dake jihar Kebbi. Matasan sun fito
Boniface Innocent Uko mahaifin wani matashi mai shekaru 26 ya sassara dan nasa da adda har lahira bayan da ya girbe gonar rogonsa ba tare da saninsa ba. Da yake
Sojojin bataliya ta 81 na rundunar Operation Hadin Kai sun ceto daya daga cikin yan matan Chibok da aka yi garkuwa da ita a shekarar 2014. A cikin watan Afirilun
Gwamnatin tarayya ta ce ofishin jakadancin Najeriya dake Libiya ya kwaso yan Najeriya 161 da suka aikata laifukan shige da fice na kasar. Kabiru Musa jami’in dake lura da ayyukan
An sauya wa Masallacin Sheikh Mohammad Bin Zayed da ke gundumar Al Mushrif ta birnin Abu Dhabi a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, suna zuwa ‘Mariam, Umm Eisa,’ da ake fassarawa
Yan bindiga sun kashe wani mutum mai suna, Rabilu Tukur dake kauyen Dan Ali karamar hukumar Danmusa ta jihar Katsina a ranar Lahadi. Jaridar Daily Trust ta gano cewa an
Gwamnan jihar Kaduna, Mallam Uba Sani, ya sanar da rage kudin makaranta na dukkanin manyan makarantun jihar. Gwamnan ya sanar da haka a lokacin wani taro da yan jarida a
Sojojin rundunar kasa da kasa dake yaki da yan ta’ada a yankin tafkin Chadi ta ce yan ta’adda masu yawa ne suka mika wuya ga rundunar. Mai magana da yawun
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane biyu a yankin Gumau da ke karamar hukumar Toro a jihar Bauchi. An ce ‘yan bindigar sun yi harbin iska ne
An jefar da gawar wata yarinya ‘yar shekara 16 a cikin rijiya da ke karamar hukumar Ringim ta jihar Jigawa. Wani dan uwan mamaciyar da ya sakaye sunansa, ya ce
Gwamnan jihar Borno, Babagana Zulum, ya amince da fitar da Naira miliyan 10 a matsayin tallafi ga sojojin da suka samu raunuka a Borno. Hakan ya nuna cewa Gwamna Zulum
Zagazola Makama wani mai sharhi kan harkokin tsaro kuma kwararre kan yaki da ta’addanci a tafkin Chadi, ya bayyana cewa ya samu wasika daga kungiyar ISWAP da ke kalubalantar kungiyar
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima da kuma shugaban jam’iyar APC, Abdullahi Umar Ganduje sun fara wani yunkuri na sasanta tsohon gwamnan jihar Imo, Rochas Okorocha da kuma gwamna mai ci,
Wani mutumi a birnin Mombasa na kasar Kenya ya cinna wa kansa wuta saboda tsananin tsadar rayuwa. Da ma dai mutumin ya ce yana zanga-zanga kan tsadar rayuwar, sannan daga
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta tabbatar da mutuwar wata mata mai bishara mai suna Happiness Echieze a wani gidan otel na Aba, inda aka ce ana zargin kashe ta
Gwamnatin tarayya ta sanar da ware Naira biliyan 5 ga kowace jiha ta tarayya, ciki har da babban birnin tarayya domin rage tasirin cire tallafin man fetur. Gwamnan Jihar Borno,