Daga Sabiu Abdullahi Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada alkawarin gwamnatinsa na cewa ba za ta taba yin sulhu da barayi domin samar da zaman lafiya ba. Gwamnan
Daga Sabiu Abdullahi Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya jaddada alkawarin gwamnatinsa na cewa ba za ta taba yin sulhu da barayi domin samar da zaman lafiya ba. Gwamnan
A halin yanzu dai shugaba Bola Tinubu yana ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC mai mulki a karkashin inuwar jam’iyyar Progressive Governors Forum (PGF). Shugaban PGF, wanda kuma shi ne gwamnan
Kotun koli ta tabbatar da nasarar Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi a zaben da aka yi ranar 18 ga watan Maris. Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC)
Wasu ‘yan bindiga sun sake kai hari da sanyin safiyar ranar Alhamis a kauyen Kuka Babangida da ke karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina, inda suka kashe mutane akalla tara
Rahotanni da ke fitowa daga fadar shugaban kasa na nuna cewa Shugaba Tinubu ya dakatar da ministar ji kai saboda zargin badakalar kudi. An bayyana dakatarwar ne a wata sanarwa
Gwamnatin Tarayya ta musanta rahotannin cewa tana shirin rusa gidaje 1,500 a yankin Xhidu da ke kusa da Lugbe Phase II a Abuja. Shugaban sashen yada labarai na hukumar kula
An tabbatar da mutuwar mutane biyar tare da ceto wasu 30 a wani hatsarin jirgin ruwa da ya afku a Kogin Niger da ke kusa da Mmiata Anam a karamar
Rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta kama wani mutum mai shekaru 37, Anumudu Chigozie wanda mazaunin kauyen Umuobiokwa ne bisa zarginsa da aikata laifin lalata da kananan yara. An kama
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta kama wasu mutane biyu Abdullateef Yakubu da Yakubu Olanrewaju na unguwar Shao Garage, Ilorin, bisa zargin su da yanka makogwaron wani makwabcinsu saboda ɗan
An kashe mutane uku a lokacin da suke yunkurin tserewa daga maboyar masu garkuwa da mutane a jihar Kogi. Sanata mai wakiltar mazabar Kogi ta Yamma Sen Sunday Karimi ne
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce za ta kafa hukumar nakasassu domin tabbatar da gudanar da su ma an dama da su a jihar. Kwamishanan yada labarai da al’adu Alhaji Yakubu
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen kasa ta Najeriya ta kammala shirin fara gudanar da ayyukan dare kafin karahen watan shida na shekarar 2024. Manajan Darakta na NRC, Fidet Okhiria, ne
Rahotanni sun nuna mutane 6 sun mutu yayin da 11 suka samu raunuka a wani hatsarin mota da ya afku a hanyar Kaduna zuwa Zariya. Kwamandan hukumar kiyaye hadurra ta
Kungiyar Kiristocin Najeriya CAN ta bukaci ‘yan Najeriya da su yi addu’a kan kashe-kashen da ake yi a kasar nan tun shekarar 2023. Shugaban CAN, Archbishop Daniel Okoh, a sakonsa
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta ce jami’anta sun kama wasu mutane uku da ake zargi da sace igiyoyin wutar lantarki a garin Saminaka da ke karamar hukumar Lere a
Shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye, ya nuna ƙyamarsa ga ‘yan luwadi a ranar Juma’a, yana mai cewa ya kamata a riƙa jefe ma’auratan jinsi daya a bainar jama’a. Har ila
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya amince da biyan albashin watan 13 ga dukkan ma’aikatan gwamnati a jihar. Gwamnati ta sanar da hakan ne a ranar Alhamis a wata sanarwa
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutane 9 da ake zargi da tsunduma a harkar safara da sace-sace da siyar da kananan yara a tsakanin jihohi. Kwamishinan ‘yan
Wata kotun majistare da ke Kano, a ranar Laraba, ta bayar da umarnin a tsare wata matar aure ‘yar shekara 24, Hafsat Surajo, a gidan gyaran hali bisa zarginta da
Matar auren nan Hafsat Suraj da aka fi sani da Chuchu, ta shaidawa kotun Majistri a Kano cewar ba ita ce ta hallaka abokin ta Nafi’u ba. Da fari dai