Hereditar tsaron Najeriya ta bayyana cewa, dakarun Operation Delta Safe sun kama mutane 49 da ake zargi da hannu a satar mai tare da lalata masana’antun tace danyen mai haramtattu
Hereditar tsaron Najeriya ta bayyana cewa, dakarun Operation Delta Safe sun kama mutane 49 da ake zargi da hannu a satar mai tare da lalata masana’antun tace danyen mai haramtattu
Kotun Daukaka Kara ta sauraron karar zaben kananan hukumomi a Jihar Benue, wadda ke zama a gidan NBA da ke Abuja, na shirin yanke hukunci kan wasu korafe-korafe da suka
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ana sa ran mamakon ruwan sama a bana zai haddasa ambaliyar ruwa a jihohi 30 da kuma birnin tarayya Abuja. Ministan albarkatun ruwa, Farfesa
Rundunar ‘yan sandan Jihar Kebbi ta ce ta samu nasarar ceto wani ɗalibi da aka sace daga Jami’ar Tarayya ta Birnin Kebbi. An gano cewa ɗalibin mai suna Augustine Madubiya,
Majalisar dokokin jihar Zamfara na cikin jimami sakamakon rasuwar ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Kaura Namoda ta Kudu, Alhaji Aminu Ibrahim Kasuwar-Daji, wanda ya rasu da safiyar Laraba a cikin
Uwar Ahmed Musa, ɗalibin makarantar sakandaren fasaha da ke Kaduna wanda aka kashe bisa zalunci, ta bayyana a gaban kotu tana neman adalci, tana mai cewa “ba zan bar wannan
Jami’an rundunar ‘yan sandan Jihar Rivers sun harba hayaki mai sa hawaye don tarwatsa masu zanga-zanga da suka hallara a garin Fatakwal da safiyar Litinin. Rahotanni sun bayyana cewa masu
Rundunar ‘yan sandan Jihar Legas ta sanar da cafke mutane 39 da ake zargi da aikata muggan laifuka daban-daban, da kuma ceto mutane 11 da aka sace, a wasu ayyukan
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta samu gagarumar nasara bayan da ta cafke wani shahararren dan fashi da makami wanda kuma ake zargin shugaban masu garkuwa da mutane ne, Abubakar
Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta janye gayyatar da ta yi wa Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II, dangane da wani rikici da ya auku yayin bukukuwan Sallah da suka gabata
Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Abia ta tabbatar da cewa wasu ’yan bindiga sun kashe ƙwararrun ma’aikata biyu ’yan ƙasar Sin da jami’in tsaronsu a ƙaramar hukumar Isuikwuato da ke jihar
A kalla mutane 18 ne suka rasa rayukansu a wani mummunan haɗarin mota da ya faru a kan titin Ikorodu zuwa Sagamu, Jihar Ogun, a ranar Asabar da yamma. Cikin
Fitaccen malamin addinin Islama daga Jihar Bauchi, Dokta Idris Abdulaziz Dutsen Tanshi, ya riga mu gidan gaskiya. Majiyoyi sun tabbatar da cewa marigayin ya rasu ne a gidansa da ke
An kai wani sabon hari kan sojoji daga Bataliya ta 312 da ke Barikin Kalapanzi a jihar Kaduna, inda aka kashe soja guda daya yayin da wani ya jikkata. Zagazola
A kalla mutane 10 ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da ‘yan bindiga suka kai a garuruwa biyar na Karamar Hukumar Bokkos da ke Jihar Filato. Wannan hari
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai bar Najeriya a yau, Laraba, domin wata gajeriyar ziyarar aiki a birnin Paris na ƙasar Faransa. Mataimakinsa na musamman kan harkokin watsa labarai, Bayo
Sanata mai wakiltar Kogi ta Tsakiya da aka dakatar, Natasha Akpoti-Uduaghan, ta yi zargin cewa Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio, da tsohon Gwamnan Jihar Kogi, Yahaya Bello, sun shirya makircin
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya (NDLEA) ta cafke wani attajirin dan kasuwa mai suna Arokodare Damil Ebenezer, wanda ke da sansanin kasuwanci a Lekki, Lagos,
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar A. Namadi, ya yi afuwa ga fursunoni goma da ke tsare a cibiyoyin gyaran hali daban-daban a fadin jihar. A cewar sanarwar da Kwamishinan Shari’a
Hukumomin Saudiyya sun tabbatar da ganin jinjirin watan Shawwal a yau Asabar, wanda ke nuna ƙarshen watan Ramadan da kuma fara bukukuwan Sallah. Shafin Inside the Haramain ya ruwaito cewa