Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama wasu mutane 8 da ake zargi da samarwa ƴan ta’adda makamai da kuma safarar kayayyaki a jihohin Yobe da Taraba. A wata
Rundunar sojan Najeriya ta ce dakarunta sun kama wasu mutane 8 da ake zargi da samarwa ƴan ta’adda makamai da kuma safarar kayayyaki a jihohin Yobe da Taraba. A wata
Rundunar ƴan sandan jihar Nasarawa ta ce ta kama wani mai safarar miyagun kwayoyi tare da motar da yake aiki da ita ɗauke da buhuna 15 da ake zargin na
Jam’iyar APC ta lashe dukkanin kujerun shugabannin ƙananan hukumomi dana kansiloli a zaɓen ƙananan hukumomi da aka gudanar a jihar Kebbi a ranar Asabar. Aliyu Muhammad Mera Shugaban Hukumar Zabe
Aƙalla mutane 7 aka ayyana da sun ɓace a yayin da ambaliyar ruwa ta shanye gidaje da dama da gonaki a ƙananan hukumomin Magama da Mashegu dake jihar Niger. Jaridar
Gwamna Nasiru Idris na jihar Kebbi ya ce gwamnatinsa a shirye take ta biya ma’aikatan jihar Kebbi mafi ƙarancin albashi na ₦70,000. Gwamnangg ya bayyana haka a birnin Kebbi ranar
Ana zargin jami’an sojoji da harbe, Halliru Liman DPO ɗin ƴan sanda na Wasagu dake jihar Kebbi. Lamarin ya faru ne a ranar Laraba a wurin wani shingen binciken ababen
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya tashi daga filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe dake Abuja akan hanyarsa ta zuwa ƙasar China. Mai magana da yawun shugaban ƙasar, Ajuri Ngelale a
Majalisar dokokin jihar Filato ta rage wa’adin zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomi a jihar daga shekara uku zuwa biyu. Shugaban kwamitin yaɗa labarai na majalisar, Mr Matthew Kwarpo ya faɗawa manema
Gwamnatin ƙasar Amurka ta bayar da gudunmawar allurar rigakafin cutar ƙyandar biri wato Mpox a turance guda 10,000 domin taimakawa ƙoƙarin da Najeriya take shawo kan annobar cutar da ta
Wani ƙazamin rikici a tsakanin Fulani makiyaya da manoma a garin Beji dake ƙaramar Bosso ta jihar Niger ya jawo asarar rayukan mutane biyar ciki har da mutane uku ƴan
Hukumar Bada Agajin Gaggawa ta Jihar Kaduna (KADSEMA) ta ce gidajen da basu gaza 200 ne ba ambaliyar ruwa ta lalata a ƙananan hukumomin Zaria da Sabon Gari. Da yake
Mako guda bayan ya dawo daga tafiyar ziyarar da yakai ƙasar, Faransa, shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu ya fara shirye-shiryen tafiya zuwa ƙasar China. A cewar mai magana da yawun
Aƙalla mutane shida aka kashe a wasu hare-hare biyu da aka kai ƙaramar hukumar Agatu ta jihar Benue. Rahotanni sun bayyana cewa mutum guda aka kashe a garin Iwari a
Aƙalla mutane shida aka kashe a wasu hare-hare biyu da aka kai ƙaramar hukumar Agatu ta jihar Benue. Rahotanni sun bayyana cewa mutum guda aka kashe a garin Iwari a
Ƴan fashin daji sun sako mutane 10 daga cikin 14 da suka yi garkuwa da su makonni uku da suka wuce daga ƙauyen Gefe a ƙaramar hukumar Kujuru ta jihar
Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya DSS, Yusuf Magaji Bichi ya shirya miƙawa shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu takardarsa ta yin murabus a ranar Litinin. Wasu majiyoyi dake hukumar ta
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da ƴan Shi’a sunyi arangama da jami’an ƴan sanda a birnin tarayya Abuja. An yi arangamar ne a yankin
Mambobin ƙungiyar ƴan uwa musulmi ta Najeriya da aka fi sani da ƴan Shi’a sunyi arangama da jami’an ƴan sanda a birnin tarayya Abuja. An yi arangamar ne a yankin
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmad Umar Fintiri ya fara biyan mafi ƙarancin albashi na N70,000 kamar yadda gwamnatin tarayya ta amince. Ƴan makonnin da suka gabata ne shugaban ƙasa Bola Ahmad
Shugaban ƙasa, Bola Ahmad Tinubu ya rantsar da mai shari’a Kudirat Kekere-Ekun a matsayin mai riƙon muƙamin Babbar Mai Shari’a ta Najeriya. Bikin rantsuwar ya gudana ne ranar Juma’a a