Ƴan ta’adda sun yi garkuwa da Chanisawa a Neja

Ƴan ta’adda a Jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya sun sace wasu ƴan ƙasar China a ke aiki a madatsar ruwa na Zungeru a ranar Talata.

Gwamnatin Jihar ce ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin sakatarenta Alhaji Ahmad Matani.

Jihar ta Neja tana daga cikin jihohin arewacin Najeriya da ƴan bindiga suka ta’azzara da kai hare-haren ta’addanci da sace mutane.

More News

An Jikkata Jami’an Tsaro A Harin Da Ƴan Bindiga Su ka Kai Wa Ayarin Motocin Yahaya Bello

A jikkata wasu jami'an tsaro a wani hari da yan bindiga su ka kai kan jerin ayarin motocin gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ranar...

Hare-hare sun yi sanadiyyar mutuwar mutum sama da dubu cikin wata 4

Wata kungiya mai zaman kanta da ke mai da hankali kan kare hakkin dan Adam da samar da zaman lafiya, Stefanos Foundation, ta bayyana...

Governor Abba Kabir Yusuf Commits to Resolving Abubakar Dadiyata’s Abduction in Inaugural Address

In a recent tweet, Governor Abba Kabir Yusuf, newly inaugurated governor of Kano State, emphasized the importance of addressing the unresolved case of Abubakar...

Maniyyata Daga Nasarawa Da Za Su Je Hajji A Jirgin Farko Sun Yi Hatsari

Alhazan jihar Nasarawa da dama ne suka tsallake rijiya da baya a lokacin da motar da suke ciki tayi hatsari.Motar maniyyatan ta yi hatsari...