Za mu murƙushe ƴan ta’adda, in ji Buhari

Shugaba Buhari ya ƙara shaida wa jama’a cewa jami’an tsaron Najeriya, a ƙarƙashin ikonsa, za su murƙushe ƴan ta’addar da suka addabi ƙasar.

Malam Garba Shehu, mai magana da yawun shugaban ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa, yana mai cewa Shugaba Buhari ya bayyana haka ne a ziyarar da ya kai ranar Juma’a Kaduna.

Jihar ta Kaduna tana daga cikin jihohin Najeriya da ƴan ta’adda suka addaba musamman a arewa maso yamma.

More News

Magoya bayan APC da dama sun koma NNPP a Kano

Jam'iyar NNPP ta karɓi magoya bayan jam'iyar APC da dama a jihar Kano. Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdul Salam Gwarzo shi ne ya karɓi...

APC ta dakatar da Ganduje a matakin gunduma

Mambobin jam'iyyar APC a mazabar da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano sun dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Abdullahi Ganduje. ...

Yadda rikici a kan gishirin N20 ya yi sanadiyyar mutuwar wani mutum a Kano

Wani magidanci mai suna Zakari Hamza mai shekaru 45, ya gamu da ajalinsa a hannun kanen matarsa, wani Magaji Salisu saboda gishirin N20. Dan marigayin,...

Sojoji Sun Kashe Mayaƙan IPOB 5

Dakarun rundunar sojan Najeriya da kuma ta rundunar sojan ruwan Najeriya a ranar Talata sun kashe mayaƙan ƙungiyar IPOB guda biyar a yayin musayar...