Yan bindiga sun kai hari kan motar daukar kudi a Imo

Wasu yan bindiga da ba asan ko su waye ba sun kai hari kan wata motar dakon kudi a jihar Imo.

Rundunar yan sandan jihar ce ta tabbatar da faruwar harin kan motar daukar kudin a kauyen Aboh dake karamar hukumar Mbaise.

A cewar kakakin rundunar yan sandan jihar, Michael Abattam an kai harin ne bayan da motar ta kai kudi wani banki ta dawo.

Ya ce direban yayi kokarin tserewa amma akayi rashin sa’a motar ta kwace masa kakakin ya ce basu samu nasarar daukar kudi ba a motar.

a

More News

Sojojin sun kama tarin makamai a a hannun mayakan IPOB

Rundunar sojan Najeriya ta samu nasarar kama makamai da suka hada bindigogi hodar hada bam a jihar. Rundunar ta samu gagarumin wannan nasara ne biyo...

Atiku ya ziyarci mahaifiyar su Yar’adua

Mai neman takarar shugaban kasa a jam'iyar PDP, tsoshon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci mahaifiyar tsohon shugaban kasa, Umar Musa Yar'adua...

EFCC ta kama Akanta Janar na Kasa

Hukumar EFCC ta samu nasarar damke Akanta Janar na Najeriya, Alhaji Ahmad Idris. EFCC na zargin sa da karkatar da kudaden da yawansu ya kai...

Dalilan da ke sa wasu ke kallon bidiyon batsa a bainar jama’a—BBC Hausa

Asalin hoton, Emma Hermansson Bayanan hoto, An ba wa BBC wannan hoton na wani mutum da ke kallon batsa a cikin motar bas ta haya Bronwen...