Tinubu ya halarci taron Maulidin Tijjaniya

Dantakarar shugaban kasa a jam’iyar APC, Bola Ahmad Tinubu ya halarci bikin maulidin Tijjaniya da aka gudanar a filin Polo dake Minna.

More News

Ɗan agajin Izala ya samu lambar yabo, kujerar hajji, kyautar mota bayan ya tsinci naira miliyan 100 ya mayar wa mai su

Salihu AbdulHadi Kankia, mamba ne na kungiyar agaji ta kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatus Sunnah (JIBWIS), ya samu yabo da tukuicin mayar da...

Musulmi a Zaria sun yi taron addu’o’i saboda mummunan halin matsi da Najeriya ke ciki

Musulmi a garin Zaria na jihar Kaduna, sun gudanar da addu'a ta musamman domin neman taimakon Allah kan halin da 'yan Najeriya ke ciki...

EFCC ta kwato naira biliyan 60 cikin kwanaki 100

Shugaban Hukumar Yaki da yi wa Tattalin Arziki Kasa Tu’annati, Mista Ola Olukoyede, ya ce a cikin kasa da kwanaki 100 da hawansa mulki,...

Sojojin Sun Gano Wurin Ƙera Bindiga A Jihar Filato

Sojojin rundunar samar da tsaro a jihar Filato ta Operation Safe Haven sun bankaɗo wata haramtacciyar masana'antar ƙera makamai dake ƙauyen Pakachi a ƙaramar...