Tankar dakon man Iran ta fashe a gabar tekun Saudiyya | BBC Hausa

Crude oil tanker, Amjad, which was one of two reported tankers that were damaged in mysterious

Hakkin mallakar hoto
AFP

Rahotanni daga Iran sun ce an samu fashewa a wata tankar dakon man Iran kusa da tashar ruwan Saudiyya a Jeddah.

Kafofin yada labaran Iran sun ce fashewar tankar ya haifar da tsiyayar mai a tekun Maliya.

Wata kafar talabijin din Iran Al Alam ta danganta fashewar da aikin ta’addanci.

Tankar mai suna Sinopa mallakin kamfanin man Iran ce.

Zuwa yanzu babu karin bayani kan ko akwai hasarar rayuka.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Yahaya Bello Ya Bayyana Dalilan Da Ya Hana Shi Bayyana A Gaban Kotu

Tsohon gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello ya ce tsoron kamun  hukumar EFCC dake yaĆ™i da yiwa tattalin arzikin Ć™asa ne ya hana shi bayyana...