Wata tankar man fetur dake makare da mai ta fadi akan titin Lambata-Lapai-Agaie dake jihar Niger inda hakan ya jefa tsoro da zullumi a zukatan mazauna yankin. Jaridar Daily ta
Wata tankar man fetur dake makare da mai ta fadi akan titin Lambata-Lapai-Agaie dake jihar Niger inda hakan ya jefa tsoro da zullumi a zukatan mazauna yankin. Jaridar Daily ta
Mutane da dama ne ake fargabar sun mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a wajejen yankin Essa dake kan titin Agaie-Bida a karamar hukumar Katcha ta jihar
Mutane da dama ne ake fargabar sun mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a wajejen yankin Essa dake kan titin Agaie-Bida a karamar hukumar Katcha ta jihar
Mutanen da kawo yanzu ba a tantance yawansu ba ne suka mutu a wata gobarar tankar mai da ta faru a jihar Ogun. Hatsarin gobarar ya faru ne da misalin
Wata motar tanka dake dauke da man fetur lita 45,000 ta yi bindiga a ranar Litinin bayan da tafadi akan titin Iseyin -Oyo a karamar hukumar Iseyin ta jihar Oyo
Wata motar tanka dake ɗauke da manfetur ta yi bindiga ta kama da wuta a garin Ibadan babban birnin jihar Oyo abun da ya kai ga konewar direban motar ƙurmus.