Gwamnatin jihar Sokoto ta ayyana ranar Litinin a matsayin hutun sabuwar shekarar musulunci. Gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal shi ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da shi da kansa