Mutane biyu dake takarar shugabancin majalisar wakilai ta tarayya Aliyu Betara da Yusuf Gagdi sun janye takararsu inda suka goyi bayan Tajuddeen Abbas wanda shi ne ɗantakar da jam’iyar APC

Zaɓaɓɓun ƴan majalisar wakilai ta tarayya da aka zaba karkashin jam’iyyun adawa wandanda suka yi wa kansu laƙabin ‘Greater Majority’ a turance yanzu haka kansu ya rarrabu kan yan takarar