Gwamnatin tarayya ta sanar da bayar da tallafin naira biliyan 5 ga mutanen da bala’in gobarar kasuwar Singa ya shafa. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya sanar da haka
Gwamnatin tarayya ta sanar da bayar da tallafin naira biliyan 5 ga mutanen da bala’in gobarar kasuwar Singa ya shafa. Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ne ya sanar da haka
Kungiyar Gwamnonin Kudancin Najeriya ta mika sakon ta’aziyya ga gwamnati da al’ummar Jihar Kano sakamakon gobarar da ta auku a Kasuwar Singa, wadda ta jawo asarar dukiyoyi masu yawa. Shugaban
Rahotanni daga Kano sun bayyana cewa wuta ta tashi a Kasuwar Singa dake kan Titin Bello, inda hakan ya jefa ‘yan kasuwa da mazauna unguwar cikin zaman dar-dar. Bisa ga
Wata gobara ta tashi a kasuwar Singer ranar Lintinin, ta haifar da asara mai ɗinbin yawa. Rahotanni sun ce wutar ta ƙona dukiya wadda har yanzu ba a iya tantancewa