Gwamnan jihar Katsina, Malam Umar Dikko Radda ya sauke kwamishinan wasanni, Hon. Abdu Abu Dan Kum. Umar Dikko ya kuma ba da umarnin sake fasalin gudanarwar Katsina United nan take.