Mataimakin Babban Limamin Masallacin Yobe da Cibiyar Musulunci, Malam Mohammad Ali Goni Kamsulum, ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika raba nama don taimakawa marasa galihu
Mataimakin Babban Limamin Masallacin Yobe da Cibiyar Musulunci, Malam Mohammad Ali Goni Kamsulum, ya yi kira ga masu hannu da shuni da su rika raba nama don taimakawa marasa galihu
Hukumomin tsaro a kasar Sweden sun ba da rahoton tabarbarewar yanayin tsaro a kasar, bayan da aka ce an amince da kona kur’ani mai tsarki a kasar. Wannan hukunci da
Gwamnatin jihar Sokoto ta ayyana ranar Litinin a matsayin hutun sabuwar shekarar musulunci. Gwamnan jihar Aminu Waziri Tambuwal shi ne ya bayyana haka cikin wata sanarwa da shi da kansa