Muhammad Jamal wanda aka fi sani da “White Nigerian” ya yi karin bayani a kan wannan inkiyar. Ya bayyana cewa duk da launin fatarsa shi dan asalin garin Jos ne