Wasu da ake zargin yan bangar siyasa ne sun kai wa jigon jam’iyar PDP, Cif Bemgba Iortyom farmaki inda su ka cinnawa motarsa wuta a Makurdi babban birnin jihar Benue.

Sojoji 2 da wasu mutane 15 aka bada rahoton an kashe a wani hari da wasu yan bindiga suka kai kan wasu ƙauyuka uku dake karamar hukumar Apa ta jihar