9.7 C
London
Thursday, November 7, 2024
HomeTagsKotu

Tag: kotu

spot_imgspot_img

Kotu ta hana VIO kamawa, tsare motoci ko cin tarar direbobi a kan hanya

Justis Evelyn Maha ta Babbar Kotun Tarayya a Abuja ta bayar da umarni da ya hana Hukumar Kula da Zirga-zirgar Ababen Hawa, wanda aka...

Kotu ta tsare matashi kan zargin lalata da yarinya ƴar shekara 13

Kotun majistare ta Badagry da ke Legas a ranar Alhamis, ta bayar da umarnin tsare wani matashi dan shekara 28, Stanley Amos, da ake...

Kotu ta hana zaɓen shugabannin mazaɓu na jam’iyar PDP a Benue

Wata babbar kotu dake zamanta a ƙaramar hukumar Gboko ta jihar Benue ta hana jam'iyar PDP gudanar da zaɓen shugabannin mazaɓu a ƙananan hukumomi...

Wani ya faɗawa kotu cewa yunwa ce ta saka shi satar doya guda biyu

Wani mutum mara aikinyi mai suna Cletus Gandu ɗan shekara 40 a ranar Laraba ya amsa laifin satar doya guda biyu saboda yana jin...

Kotu ta hana Aminu Ado ayyana kansa a matsayin Sarkin Kano

Babbar Kotun jihar Kano ta hana Aminu Ado Bayero ayyana kansa a  matsayin Sarkin Kano har sai ta kammala sauraron ƙarar dake gabanta. Kotun ta...

Kotu ta ɗaure mutumin sa ya yi sama-da-faɗi da kuɗin marayu

Babbar kotu a jihar Borno ta yanke wa Isiyaku Ibrahim hukuncin shekara ɗaya a gidan yari da zaɓin biyan tarar naira dubu 100 saboda...

Kotu ta bayar da belin Emefiele bayan ya cika sharuɗa

Kotu ta bayar da belin tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya CBN, Godwin Emefiele bayan da ya cika dukkanin sharudan beli da kotun ta gindaya. Emefiele...

Subscribe

- Never miss a story with notifications

- Gain full access to our premium content

- Browse free from up to 5 devices at once

Must read

spot_img