Abdulmumin Jibrin Kofa dan majalisar wakilai ta tarayya daga jihar Kano dake wakiltar kananan hukumomin Kiru/ Bebeji a majalisar karkashin jam’iyar NNPP ya gana da shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu

Tsohon danmajalisar wakilai ta tarayya kuma shugaban yakin neman zaben, Bola Ahmad Tinubu, Abdulmumin Jibrin Kofa ya sanar da ficewarsa daga jam’iyar APC. Jibrin ya sanar da ficewarsa ne cikin