Dakarun Sojojin Najeriya sun kama wani dan siyasa a Jihar Yobe, Wakiil Mama, wanda aka fi sani da Mai Salati, bisa zargin taimaka wa kungiyar ta’addanci ta ISWAP da kayan

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Yobe ta bayyana cewa ta gudanar da bincike kan shari’o’i 407 tare da kama mutane 448 da ake zargi da aikata laifuffuka daban-daban cikin shekara guda.