Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta biya dukkan basussukan da gwamnatocin da suka gabace ta suka bari na biyan kuɗin jarabawa ga hukumomin WAEC da NECO, wanda
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal ta biya dukkan basussukan da gwamnatocin da suka gabace ta suka bari na biyan kuɗin jarabawa ga hukumomin WAEC da NECO, wanda
Hukumar shirya jarabawar ta kasa ta fitar da sakamakon jarabawar kammala sakandare ta watan Yuni/Yuli 2024, inda kashi 60.55 cikin 100 na waɗanda suka rubuta jarabawar suka samu kiredit biyar
Kwamishiniyar ilimin gaba da sakandare ta jihar Bauchi, Mrs Lydia Tsammani, ta ce jihar ta rufe kwalejojin ilimi masu zaman kansu 39 saboda rashin rijista. Mrs. Tsammani ta bayyana haka
Gwamnatin tarayya ta bayyana shirin daukar ma’aikatan koyarwa 3,500 a kwalejojin hadin kan gwamnatin tarayya a fadin kasar nan. Dokta Yusuf Sununu, karamin ministan ilimi ne ya bayyana hakan a
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta JAMB, ta fitar da sakamakon jarrabawar shekarar 2024, watau sakamakon UTME. Sama da mutane miliyan 1.94 ne suka yi rajista tare
Babban sakataren hukumar kula da ilimin bai daya ta duniya, UBEC, Dakta Hamid Boboyyi ya bayyana a Abuja ranar Litinin cewa Najeriya na da yara sama da miliyan 45 a
Gwamnatin Najeriya ta naɗa Sani Usman a matsayin babban shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Bauchi a jihar Bauchi. Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ne dai ya mika