An naÉ—a sabon shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Bauchi

Gwamnatin Najeriya ta naÉ—a Sani Usman a matsayin babban shugaban kwalejin kimiyya da fasaha ta tarayya da ke Bauchi a jihar Bauchi.

Ministan Ilimi, Adamu Adamu, ne dai ya mika wasikar nadin wa sabon wanda aka nada É—in.

Har zuwa lokacin da aka nada shi a halin yanzu, Mista Usman ya kasance mataimakin shugaban makarantar ne, mukamin da ya rike daga 2018 zuwa 2022.



Nadin, a cewar mataimakin magatakardar hukumar mai kula da hulda da jama’a, Muhammad Rabiu, ya fara aiki ne daga ranar 21 ga watan Mayu.



Ya gaji Sanusi Waziri, wanda aka nada a watan Fabrairu, 2018.

More News

Qatar za ta taimaki marayu a Najeriya

Gwamnatin kasar Qatar ta bayyana cewa za ta ba da tallafi ga yara marayu sama da 1,000 da suka rasa iyayensu saboda rikicin Boko...

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma’aikatar kudin jihar ta miĆ™ata bayanan bashin da El-Rufai ya ciwo

Majalisar dokokin jihar Kaduna ta nemi ma'aikatar kudi ta jihar da ta miƙa mata cikakken bayani kan basukan  da gwamnatin tsohon gwamnan jihar, Nasiru...

An dakatar da ayyukan kamfanin jiragen sama na Dana Air

Festus Keyamo, ministan harkokin sufurin jiragen sama ya umarci hukumar FAAN dake lura da sufurin jiragen sama a Najeriya ta dakatar da ayyukan kamfanin...

Gwamantin Kano na kashe naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha—Kwamishina

Gwamnatin jihar Kano na kashe kimanin naira biliyan 1.2 duk wata don samar da ruwan sha na tafi da gidanka a cikin babban birnin...