Mutanen da basu gaza 18 ne ba aka tabbatar da sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Sokoto zuwa Yauri a jihar Kebbi a lokacin
Mutanen da basu gaza 18 ne ba aka tabbatar da sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru akan hanyar Sokoto zuwa Yauri a jihar Kebbi a lokacin
Mutane 11 ne suka mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a garin Okhuahe dake kan babbar hanyar Benin zuwa Agbor a jihar Edo. A yayin da wasu
Fasinjoji shida aka bada rahoton sun mutu a wani hatsarin mota da ya faru ranar Alhamis akan babban titin Lagos zuwa Ibadan. Hatsarin da ya rutsa da wata motar Hiace
Hukumar FRSC dake kiyaye afkuwar hatsura akan titunan Najeriya ta ce fasinjoji 19 suka mutu a wani hatsarin mota akan hanyar Lokoja zuwa Obajana a jihar Kogi. Olusegun Ogungbemide mai
Aƙalla mutane 15 ne suka mutu wasu 10 suka jikkata a wani hatsarin mota da ya faru a garin Chiromawa, dake kan titin Kano zuwa Zariya. Hatsarin ya faru ne
Fasinjoji aƙalla 16 aka bada rahoton sun ƙone ƙurmus a yayin da wasu uku suka jikkata a wani mummunan hatsarin mota da ya faru a jihar Ogun a ranar Talata.
Mutanen da basu gaza 7 ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya faru akan hanyar Kaltungo-Cham dake jihar Gombe. Mr Samson Kaura kwamandan shiyar Gombe na Hukumar
Hukumar kiyaye afkuwar hatsura ta ƙasa FRSC ta ce mutane 13 ne suka mutu a wani hatsarin mota akan titin Owo-Ikare dake jihar Ondo. A wata sanarwa da aka fitar