[ad_1]
Sanata Bukola Saraki shine wanda ya karanto wasikar sanatocin goma sha biyar inda suka tabbatar da barin su jam’iyyar APC, inda shima saraki ya tabbatar da cewa yana nan tafe.
Sanatocin sune kamar haka:
1. Dino Melaye, Kogi;
2. Rafiu Ibrahim, Kwara,
3. Shaaba Lafiagi, Kwara,
4. Barnabas Gemade, Benue,
5. Suleiman Hunkuyi, Kaduna,
6. Rabiu Kwankwaso, Kano
7. Abdulaziz Nyako, Adamawa.
8. Abdullahi Danbaba, Sokoto,
9. Isa Misau, Bauchi;
10. Suleiman Nazif;
11. Baki Shittu, Jigawa;
12. Monsurat Sunmmonu, Oyo;
13. Bayero Nafada, Gombe
14. Olanrewaju Tejuoso, Ogun.
[ad_2]