All stories tagged :
Religious
Featured
Jami’an tsaro sun kashe gawurtaccen dan bindiga Yellow Danbokkolo
Gawurtaccen dan bindiga da ake kira da Yellow Danbokkolo ya mutu sakamakon raunukan da ya samu a wata fafatawa da suka yi da jami'an tsaro.
Danbokkolo ya shafe tsawon lokaci yana addabar al'ummomin yankin gabashin jihar Sokoto.
A cewar mai bawa shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu shawara kan gidajen jaridu, Abdulaziz...