All stories tagged :
Religious
Featured
Jami’an tsaro sun gano makamai masu yawa a Kogi
Gwamnan jihar Kogi, Idris Ododo ya sanar da gano wasu tarin bindigogi da harsashi daga wasu maboyan batagari dake jihar.
Da yake magana da yan jaridu a gidan gwamnatin jihar dake Lokoja a ranar Talata ya ce an samu wannan nasara ne sakamakon zafafa sanya idanu cikin sirri da jami'an...
















