All stories tagged :
Politics
Featured
Rahotanni Sun Nuna Yadda Iran Ta Lalata Jirgin Sojin Amurka A...
Rahotanni sun tabbatar da sahihancin wasu hotuna da aka yaɗa a shafukan sada zumunta, waɗanda ke nuna harbo jirgin sojin Amurka na AWACS a sansanin sojin saman Amurka na Prince Sultan da ke ƙasar Saudiyya.A kwanaki biyu da suka gabata ne dakarun juyin juya halin Iran suka fitar da...
















